Adhkar Hausa logo Adhkar Hausa

Adhkar Hausa

by Daawa Foundation

🗂️ Education

🆓 free

4.9/5 ( 738+ reviews)
Android application Adhkar Hausa screenshort

Features Adhkar Hausa

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da adduoi daga  Alƙurani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.Sannan tana ɗauke da masaloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai.
Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.*Abubuwan da suke ciki1) Zikirin safiya da maraice 2) Zikirin da ake yi a cikin salla3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla4) Falaloli5) Littafin Hisnul Muslim6) Masaloli game da zikiri:  - ladubban yin addua   - Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addua a cikin su   - Amfanin ambaton Allah  - Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addua   - Mafiya muhimmancin adduoin da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki Da sauran su.
* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (features)1) Arabic tare da fassara2) Audio domin sauraron addua, ba tare da an kunna data ba 3) Nemo addua cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan adduar4) Kalar screen mara haske domin kariyar ido5) Tura addua kai tsaye zuwa wata manhajar Da sauran su.
* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wannan manhajar lokaci bayan lokaci.
* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran Ć´an uwa Musulmai* Za a iya tuntuÉ“ar mu ta Gmail ga mai buĆ™atar wani abu: [email protected]

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Adhkar Hausa in Action

Adhkar Hausa Screen 1
Adhkar Hausa Screen 2
Adhkar Hausa Screen 3
Adhkar Hausa Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above